Amfani da AI a shugabanci : Matakai Hudu da za a Samar da Tsarin Shugabanci na Gari
| dc.contributor.author | Régis, Catherine | |
| dc.contributor.author | Martin-Bariteau, Florian | |
| dc.contributor.author | Adams, Rachel | |
| dc.contributor.author | Brunessen, Bertrand | |
| dc.contributor.author | Effoduh, Jake Okechukwu | |
| dc.contributor.author | Parycek, Peter | |
| dc.contributor.author | Pereira de Souza, Carlos Affonso | |
| dc.contributor.author | Yoon, Hyesun Melissa | |
| dc.date.accessioned | 2026-06-01T14:51:49Z | |
| dc.date.available | 2026-06-01T14:51:49Z | |
| dc.date.issued | 2026-05-26 | |
| dc.description.abstract | AI ba wai dabara ba ce wajen gyara gwamnati ba. Idan ba a dauki matakan saisaita hukumomi ba, da shugabanci na gari, ba za a samu abin da ake so ba, kuma za a samu wariya da rashin tabbas. Nasarar amfani da AI a wajen gudanarda gwamnati kalubale ne shugabanci. Sakamakon hakan zai rage dogaro a kan sarƙaƙiyar da ke tattare da kimiyyar, fiye da ikon hukukomin ko kuma daidaito da kuma samar da tsare-tsare. Muna ba da shawarwari guda huɗu: a sake nazarin ayyukan al’umma da gano matsaloli na zahiri kafin ɗabbaka shi; a dauki matakai a fannin inganta tasirin ma’aikatu, ta hanyar ba da hoto; a gyara tsarin karfin iko ta hanyar hadin gwiwa; a kuma sanya al’umma cikin tsarin AI domin samun yarda ta hanyar daidaito da adalci. * Original document in English: https://doi.org/10.20381/s959-yx05 | |
| dc.identifier.doi | https://doi.org/10.20381/ccyb-th58 | |
| dc.identifier.uri | http://hdl.handle.net/10393/51722 | |
| dc.identifier.uri | https://doi.org/10.20381/ccyb-th58 | |
| dc.language.iso | other | |
| dc.rights | Attribution-NonCommercial-NoDerivatives 4.0 International | en |
| dc.rights.uri | http://creativecommons.org/licenses/by-nc-nd/4.0/ | |
| dc.subject | artificial intelligence | |
| dc.subject | government | |
| dc.subject | public sector | |
| dc.title | Amfani da AI a shugabanci : Matakai Hudu da za a Samar da Tsarin Shugabanci na Gari | |
| dc.type | Report |
