Amfani da AI a shugabanci : Matakai Hudu da za a Samar da Tsarin Shugabanci na Gari

En cours de chargement...
Vignette d'image

Nom de la revue

ISSN de la revue

Titre du volume

Éditeur

Licence Creative Commons

Attribution-NonCommercial-NoDerivatives 4.0 International

Résumé

AI ba wai dabara ba ce wajen gyara gwamnati ba. Idan ba a dauki matakan saisaita hukumomi ba, da shugabanci na gari, ba za a samu abin da ake so ba, kuma za a samu wariya da rashin tabbas. Nasarar amfani da AI a wajen gudanarda gwamnati kalubale ne shugabanci. Sakamakon hakan zai rage dogaro a kan sarƙaƙiyar da ke tattare da kimiyyar, fiye da ikon hukukomin ko kuma daidaito da kuma samar da tsare-tsare. Muna ba da shawarwari guda huɗu: a sake nazarin ayyukan al’umma da gano matsaloli na zahiri kafin ɗabbaka shi; a dauki matakai a fannin inganta tasirin ma’aikatu, ta hanyar ba da hoto; a gyara tsarin karfin iko ta hanyar hadin gwiwa; a kuma sanya al’umma cikin tsarin AI domin samun yarda ta hanyar daidaito da adalci. * Original document in English: https://doi.org/10.20381/s959-yx05

Description

Mots-clés

artificial intelligence, government, public sector

Citation

Approbation

Évaluation

Complété par

Référencé par