Repository logo

Amfani da AI a akwatunan zaɓe: Matakai hudu da za a inganta harkokin zabe da dimokraɗiyya

dc.contributor.authorRégis, Catherine
dc.contributor.authorMartin-Bariteau, Florian
dc.contributor.authorEffoduh, Jake Okechukwu
dc.contributor.authorGutiérrez, Juan David
dc.contributor.authorNeff, Gina
dc.contributor.authorSouza, Carlos Affonso
dc.contributor.authorZolynski, Célia
dc.date.accessioned2025-07-03T14:29:01Z
dc.date.available2025-07-03T14:29:01Z
dc.date.issued2025-02-01
dc.description.abstractMisalai na baya-bayan nan daga Brazil, Romania, Gabon, Amurka, da sauran ƙasashe sun nuna yadda aka yi amfani da AI domin cimma wata manufar ‘yan siyasa da lalata dimokraɗiyya. Da yawa daga cikin Kasashe ba su shiyawa ƙalubalen da ke da alaƙa da AI ba: da yawa ba su da ƙa’idodin da ke tafiyar da AI a zaɓe, jam’iyyun siyasa ba su da amannar za yi zaɓe mai inganci da AI ba, kuma yawancin hurumin da suke da shi ba zai yi tasiri a kan AI ba, hakan kuma babbar barazana ce ga dimkraɗiyyarsu. Muna ba da shawarar a yi abu guda 4: Gwamnatoci su gyara dokokin zaɓe (waɗanda za su haramta amfani da haramtattun bayanai daga AI); Jam’iyyun siyasa su samar da tsare tsaren da za su shata layi game da amfani da AI; Hukumomin zaɓe su samara da wasu tawaga da za su maida hankali wajen kaluabalntar duk wasu jawabai da AI ya samar; Sannan a mataki da duniya, a samar da masu sanya ido a kan bayanan AI.
dc.description.sponsorshipGodiya ta musamman zuwa ga Fonds de recherche du Québec, CEIMIA, shugaban Canada CIFAR Chair in AI and Human Rights da ke jami’ar Mila da kuma shugaban cibiyar bincike ta Jami’ar Ottawa wato University of Ottawa Research Chair in Technology and Society tare da taimakawar Délégation du Québec à Rome da SIOI da suka shirya taron.
dc.identifier.urihttp://hdl.handle.net/10393/50613
dc.identifier.urihttps://doi.org/10.20381/ruor-31216
dc.language.isoHausa
dc.rightsAttribution-NonCommercial-NoDerivatives 4.0 Internationalen
dc.rights.urihttp://creativecommons.org/licenses/by-nc-nd/4.0/
dc.subjectDemocracy
dc.subjectElections
dc.subjectArtificial intelligence
dc.titleAmfani da AI a akwatunan zaɓe: Matakai hudu da za a inganta harkokin zabe da dimokraɗiyya
dc.typeReport

Files

Original bundle

Now showing 1 - 1 of 1
Loading...
Thumbnail ImageThumbnail Image
Name:
GPB-AI_Elections_HAUSA.pdf
Size:
405.59 KB
Format:
Adobe Portable Document Format

License bundle

Now showing 1 - 1 of 1
Loading...
Thumbnail ImageThumbnail Image
Name:
license.txt
Size:
2.26 KB
Format:
Item-specific license agreed upon to submission
Description: