Amfani da AI a akwatunan zaɓe: Matakai hudu da za a inganta harkokin zabe da dimokraɗiyya

En cours de chargement...
Vignette d'image

Nom de la revue

ISSN de la revue

Titre du volume

Éditeur

Licence Creative Commons

Attribution-NonCommercial-NoDerivatives 4.0 International

Résumé

Misalai na baya-bayan nan daga Brazil, Romania, Gabon, Amurka, da sauran ƙasashe sun nuna yadda aka yi amfani da AI domin cimma wata manufar ‘yan siyasa da lalata dimokraɗiyya. Da yawa daga cikin Kasashe ba su shiyawa ƙalubalen da ke da alaƙa da AI ba: da yawa ba su da ƙa’idodin da ke tafiyar da AI a zaɓe, jam’iyyun siyasa ba su da amannar za yi zaɓe mai inganci da AI ba, kuma yawancin hurumin da suke da shi ba zai yi tasiri a kan AI ba, hakan kuma babbar barazana ce ga dimkraɗiyyarsu. Muna ba da shawarar a yi abu guda 4: Gwamnatoci su gyara dokokin zaɓe (waɗanda za su haramta amfani da haramtattun bayanai daga AI); Jam’iyyun siyasa su samar da tsare tsaren da za su shata layi game da amfani da AI; Hukumomin zaɓe su samara da wasu tawaga da za su maida hankali wajen kaluabalntar duk wasu jawabai da AI ya samar; Sannan a mataki da duniya, a samar da masu sanya ido a kan bayanan AI. This is a translation in Hausa of a document initially published in English: https://doi.org/10.20381/ruor-31187

Description

Mots-clés

Democracy, Elections, Artificial intelligence

Citation

Approbation

Évaluation

Complété par

Référencé par