Régis, CatherineMartin-Bariteau, FlorianAdams, RachelBrunessen, BertrandEffoduh, Jake OkechukwuParycek, PeterPereira de Souza, Carlos AffonsoYoon, Hyesun Melissa2026-06-012026-06-012026-05-26http://hdl.handle.net/10393/51722https://doi.org/10.20381/ccyb-th58AI ba wai dabara ba ce wajen gyara gwamnati ba. Idan ba a dauki matakan saisaita hukumomi ba, da shugabanci na gari, ba za a samu abin da ake so ba, kuma za a samu wariya da rashin tabbas. Nasarar amfani da AI a wajen gudanarda gwamnati kalubale ne shugabanci. Sakamakon hakan zai rage dogaro a kan sarƙaƙiyar da ke tattare da kimiyyar, fiye da ikon hukukomin ko kuma daidaito da kuma samar da tsare-tsare. Muna ba da shawarwari guda huɗu: a sake nazarin ayyukan al’umma da gano matsaloli na zahiri kafin ɗabbaka shi; a dauki matakai a fannin inganta tasirin ma’aikatu, ta hanyar ba da hoto; a gyara tsarin karfin iko ta hanyar hadin gwiwa; a kuma sanya al’umma cikin tsarin AI domin samun yarda ta hanyar daidaito da adalci. * Original document in English: https://doi.org/10.20381/s959-yx05otherAttribution-NonCommercial-NoDerivatives 4.0 Internationalhttp://creativecommons.org/licenses/by-nc-nd/4.0/artificial intelligencegovernmentpublic sectorAmfani da AI a shugabanci : Matakai Hudu da za a Samar da Tsarin Shugabanci na GariReporthttps://doi.org/10.20381/ccyb-th58