Régis, CatherineMartin-Bariteau, FlorianEffoduh, Jake OkechukwuGutiérrez, Juan DavidNeff, GinaSouza, Carlos AffonsoZolynski, Célia2025-07-032025-07-032025-02-01http://hdl.handle.net/10393/50613https://doi.org/10.20381/ruor-31216Misalai na baya-bayan nan daga Brazil, Romania, Gabon, Amurka, da sauran ƙasashe sun nuna yadda aka yi amfani da AI domin cimma wata manufar ‘yan siyasa da lalata dimokraɗiyya. Da yawa daga cikin Kasashe ba su shiyawa ƙalubalen da ke da alaƙa da AI ba: da yawa ba su da ƙa’idodin da ke tafiyar da AI a zaɓe, jam’iyyun siyasa ba su da amannar za yi zaɓe mai inganci da AI ba, kuma yawancin hurumin da suke da shi ba zai yi tasiri a kan AI ba, hakan kuma babbar barazana ce ga dimkraɗiyyarsu. Muna ba da shawarar a yi abu guda 4: Gwamnatoci su gyara dokokin zaɓe (waɗanda za su haramta amfani da haramtattun bayanai daga AI); Jam’iyyun siyasa su samar da tsare tsaren da za su shata layi game da amfani da AI; Hukumomin zaɓe su samara da wasu tawaga da za su maida hankali wajen kaluabalntar duk wasu jawabai da AI ya samar; Sannan a mataki da duniya, a samar da masu sanya ido a kan bayanan AI.HausaAttribution-NonCommercial-NoDerivatives 4.0 Internationalhttp://creativecommons.org/licenses/by-nc-nd/4.0/DemocracyElectionsArtificial intelligenceAmfani da AI a akwatunan zaɓe: Matakai hudu da za a inganta harkokin zabe da dimokraɗiyyaReport